Dan kwallon Chelsea, Hakim Ziyech baya cikin 'yan tawagar kwallon kafar Morocco da za su buga mata gasar cin kofin nahiyar Afirka da za a yi daga watan Janairu. Mai shekara 28, bai buga dukkan wasa ...
Bayanan hoto, Kofi nahiyar Afirka na biyar da Kamaru ta dauka shine a 2017, bayan da ta doke Masar 2-1 a karawar karshe 22 Disamba 2021 Mai masaukin baki Kamaru ta bayyana 'yan wasa 28 da za su buga ...